Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA- ya labarta cewa, al'ummar Palastinu a yammacin kogin Jordan sun gudanar da zanga-zangar tunawa da cika shekaru 17 da shahadar Yasir Arafat, wanda sojojin yahudawan sahyoniyawan 'yan mamaya suka yi yunkutin hana su inda Falasdinawa 14 suka samu raunuka sakamakon harbinsu da harsasai na roba dw sojojin gwamnatin mamaya sukai masu.

14 Nuwamba 2021 - 14:28